Abubuwa 10 Da Ke Lalata Nonon Mace

 Abubuwa 10 Da Ke Lalata Nonon Mace

 











matukar bakya kula da breast dinki to kuwa kullum kina cikin damuwar zubewarsu duk gyarandazakiyi bazakiga canji ba matukar kina aikata daya daga abubuwa kamarhaka:





1-Kwanciya rubda ciki.


2-tatse ruwan nono bayan haihuwa ko yaye.


3-yawan amfanida chocoalate,coffee.


4-yawan gajiyarda kwakwalwa ko yawan damuwa.


5-zamada daurin kirji ba rigar nono.


 6-fidda nono takasan riga.


7-Rashin saka rigar nono dazata dago da breast.


8-Saka damammun kaya batare da rigar nono b.


9- Goya yaro ko jariri abaya kuma ayi dauri ta saman qirji.


10- yin istimna’i shima yana kawo lalacewar nono, domin in mace tana yawan shafa nononta irin shafawar da zataji dadi yana sanya jijiyoyin dake dago da nonon suyi rauni,


 akwai abubuwa dadama amma zamu isu daway'annan zuwa gaba, muna sanarwa y'an uwa cewa duk masu famada matsalar cikowar breast da dagowarsa to sunemi maganinmu maisu tausi'ussadar maganine gangaria da baida illa ga lafiya yasaurin gyara nono akwana goma kacal


 


HAKIKA VASELINE YANA HANA ZUBEWAR NONO


hakika man shafawa na vaseline yana mikarda nononda yazube


1-Yana kara girman brest da cikowarsa.

2-Yana saka brest haske da sheki

3-Yanadaukar watanni yanaimiki aiki koda kindena amfani dashi. Kasance damu akodayaushe dansamun abubuwa cikin sauki way'anda basuda illa ga rauyawa.

Previous Post Next Post