Mazinata Ne Hausa Novel Complete
MAZINATA NE*
*Zahra Surbajo*
_BISSMILLAHIRRAHMANIRRAHIM,WANNAN LITTAFI ME SUNA ASAMA ƘIRƘIRARRENE BANYOSHI DAN WANI KO WATA BA DUK ABINDA KAGA YAYI DAIDAI DAKAI ARASHINE,ZALLAR FAƊAKARWA NE ACIKINSA,TAUSAYI SOYAYYA DA SADAUKARWA,GAMIDA NISHAƊANTARWA,DABAN YAKE DA SAURAN.KUMA ABUN DAƊIN SHINE FREE NE BABU KO SISI_
*AKIYAYE JUYAMIN SHI TA KOWACCE SIGA*
*1*
……….Tafe yake akan hanyarsa ta dawowa daga office,agajiye yake tilis,shiyasa yana driving amma kamar baya so.
Daidai kan juction É—in unguwar dosa,ya hangeta,sanye take cikin riga da wando,matsatsun gaske,yayin da kanta ke buÉ—e ba É—ankwali.
Yan Ubanci Hausa Novel Complete
A hankali ya gangara gefen titin kusa da ita,tun kan yay mata magana ta ƙaraso gurin motar tana kaɗa jikinta gamida taunar cingam tana fari da ido.
A kasalance ya É—ago ido ya dubeta,yace”ina zuwa?”da turanci
Ga mamakinsa se ji yayi ta bashi amsa da hausa inda tace”inade zaa rakaka?”ta faÉ—i tana murmushi.
Shima murmushin yayi, yace yana kashe mata ido,”to muje ki tayani hutawa”
Ba tare da tsoron komaiba ta buÉ—e motar ta shiga ta rufe yaja suka bar gurin.
Driving yake ya miÆ™o hannu yana shafa cinyarta,yace a tausashe,”wow very soft wlh”
Murmushi tayi ta dafa hannun nashi tana fari da ido tace “ga zaÆ™i ga taushi ga madara ga garÉ—i seka shiga ciki.”ta faÉ—i tana É—an cije laÉ“É“anta na Æ™asa,
“wow,kice nayi saa”ya faÉ—i yana me Æ™ara murza cinyarta.
A haka de suna Æ´an shafe shafe suka iso masaukin nasa,Bafra international hotel.
VIP room ya kaita É—akin daya gaji da haÉ—uwa.
Suna shiga ya faÉ—a kan gado,agajiye yake amma jarabar daya É—auko tasa yadena jin gajiyar.
Kayanta ta tuɓe tai tik,sannan ta mara masa baya.ba ɓata lokaci shima ya rabu da nashi suka faɗa mashaarsu.
In banda ihu da gurnaninsu ba abinda ke tashi a É—akin,seda sukayi iya yinsu sannan ya zare jikinshi zuwa toilet.
Wanka yayi sannan ya É—auro alwala,ya fito yana fitowa yasameta zaune tana gyara gashin dokin kanta,
ÆŠan É“ata rai yayi yace”kiyi hanzari ki fice anan pls”
“ba kwana zanyiva?”tayi tambayar rai aÉ—an É“ace.
“aa inada baÆ™uwar dare,dan haka kiyi saurin tafiya.”
TaÉ“e baki tayi tace”to biyani sadakina”ta faÉ—i tana miÆ™a masa hannu.
Bandir É—in dubu É—ari ya bata ga mamakinsa bata nemi yin wanka ba kawai tissue tasa ta goge gabanta tasa a bolar É—akin sannam ta maida kayata,
Kasa shiru yayi ya dubeta yace”bazakiyi wankaba?”
Murmushi tayi tace”ka taÉ“a ganin me suyar kifi yana wanka duk bayan ya kwashe kasko guda,ay dole seya gama siyarwama tukunna yake wanka,so sena gama na yinin yau sannan inyi wanka,fitowata kenan daga gurin wani ka É—aukoni kaima.”tana kaiwa nan tasa kai tayi ficewarta daga É—akin.
Zaman dirshan yayi a ƙasa yana me ƙyamar jikinshi ma gaba ɗaya jin cewa bata wanka inta kwanta da wani,
Allah wadarai ya dinga yiwa halinshi. dan yaji ƙazantar tayi yawa.
Da ƙyar yasamu yay sallah sannan yayi order abinci yaci ya sake yin wanka yayi shirin bacci sannan ya dawo falo ya kwanta akan three seater,zaman jiran baƙuwarshi.
Misalin ƙarfe goma na dare ta kwankwasa ƙofar ɗakin da hanzarinsa yaje ya buɗe mata tun daga bakin ƙofa suka mannewa juna,
Da ƙyar ya kawosu kan kujera,suka ci gaba da mashaarsu.
Seda sukayi me isarsu kan kujerar sannan suka natsu .
Tare suka shiga wanka inda ko a wankan taɓe taɓe ne zallarsa har suka fito.
Koda suka fito agado suka yada zango inda take cewa”bafa kwana zanyiba,dan abbana yana gari”
ÆŠan É“ata rai yayi yace yana shafa boobs É—inta,”meyasa bazaki kwanaba”?
“Na faÉ—ama abbana nanan,yanzima banaso ne na barka ba dinner shine yasa nazo,nayi Æ™aryar hostel zani amso handout É—ina dan gobe muna da exam”ta faÉ—i tana shafa kandensa,wacce ke haniniya kamar ba yanzu tasha ruwaba.
KuÉ—i ya É—auko masu yawan dashi kanshi besan yawansuba yabata sannan ya miÆ™e ya kimtsa,yace”yi maza kizo in maidaki gidan kar abba yasamana ido”ya faÉ—i yana murmushi.
Batace komaiba ta miƙe ta kimtsa suka fice zuwa inda ya ajiye motarshi suka shiga yaja ya kaita gida sannan ya dawo.
Muje zuwa
Surbajo for life.
*MAZINATA NE*
*zahra surbajo*
*2*
Koda isarsa masaukinsa bacci kawai yayi ransa fess dan ya samu gamsuwa sosai ajikun baƙuwar tashi ta dare.
Bashi ya farkaba se da asuba wanka yayi ya ɗauro alwala yazo yayi sallah,koda ya idar ya jima yana roƙon Allah kan ya yafe masa abinda yake aykatawa.
Order abincin dazeci yayo sannan ya bada time da zaa kawo masa,sannan yabi lafiyar gado.
Be tashi ba se shaɗaya,kasancewar ranar weekend ce ba office,seda ya kimtsa sannan aka kawo masa abincinsa,yaci,ya ƙoshi.
Tattara duk wani abu nasa yayi sannan ya sa ajaka guda,yaja zuwa mota,Shiga yayi ya kama hanyar tafiya garinsu,dan tun wancan satin mahaifinci ya ce masa yazo yana son ganinsa.
Shiyasa yau ya kama Hanyar garin nasu,cike da zumuÉ—in son ganin iyayen nasa.
A zaria ya tsaya ya cika mota da kayan tsaraba sannan yaci gaba da tafiya.y Isa ƙauyansu me suna daɓaro dake jihar kano da yamma.
Babban gidane me É—auke da sassa daban daban,acikinsa.gidan me anguwa,kenan Alh Saadu na biyu.
mahaifinsa shine me unguwar garin, Alhaji saadu,matanshi biyu,hajiya larai se hajiya ramatu.
Hajiya larai itace mace ta farko agidan,kuma Æ´aÆ´anta biyu duka mata,se hajiya ramatu me Æ´aÆ´a biyar,biyu maza uku mata duk da kasancewarta amarya.
Hakanne ya janyo mata tsana me girman gaske agurin hajiya larai ko kaɗan bata ƙaunarta ita da ƴaƴan nata.
Ayan Shine babban ɗa agidan namiji, se nasir se ƙannensu,salma,hadiza,da autarsu ikilima.
Se Æ´aÆ´an hajiya larai,akwai yaya habiba da yaya hauwa’u,
ko kaɗan babu shaƙuwa tsakanin ƴaƴan,sabida hajiya larai ta hana ƴaƴanta jan na ramatu ajiki.
Ayan yana da hankali da tunani,kuma mutumne shi meson zumunci,shiyasa komai baya banbanta Æ´an É—akinsu da sauran Æ´an uwanshi.
Likitane me zaman kansa,wanda mahaifinshi ya ɗauki nauyin karatunsa a ƙasar india,sabida sosai yakeson Ayan ɗin.
Ayan ya fara zina ne tun acan ƙasar indian inda abokai da kuma su can ƙasar ba komai bane dan kayi.
Tun yanayi kaÉ—an be ankara ba har yayi nisa acikinta,koda ya dawo nigeria ma ne dena ba sede baya yi a inda yasan labarin ze komawa iyayensa shiyasa duk abinda yake basu da masaniya..
Sosai mahaifinsa yayi murna da ganinsa,mahaifiyarsa ce kawai bata nunaba sabida kunya da kawaici da akewa É—an fari.
“Ayan koda yaushe girma kake amma har yanzu baka fidda matar da zaka auraba,”cewar mahaifinshi yana murmushi.
Sadda kai Æ™asa Ayan yayi yana murmushi yace”Abba asamu a addua insha Allahu zamu fidda”
“Dade yafi,sabida kaga nan gaba kaine me unguwa,”
Dariya Ayan yayi mara sauti yace”ina Abba wlh na yafe aba nasir”yasake tuntsirewa da dariya.
Abba yasan dama hakan zece dan tun tasowarshi shi baya shaawar rawanin na babansa.
Daga haka hira sukai me É—an tsayi tsakaninsu,sannan Ayan yay sallama da mahaifinsa.ya shiga gurin mahaifiyarshi.
Itama faÉ—an yay aure tai masa,kuma itama ya shaida mata zeyi in Allah yaso.
Sashin hajiya larai dayaje ko magana ta arziƙi batai masa ba,haka ya taso ya barota,dan inda sabo ya saba da halayanta.
Muje zuwa
Surbajo for life.