Ad Code

Mr Hero Hausa Novel Complete

Mr Hero Hausa Novel Complete

 

 

 

 

 

 

 

 

Assalamu alaikum Eid Mubarak …!

 

 

Mamanteddy na ma kowa fatan Alheri tare da Fatan zamuyi Sallah cikin koshin lafiya . Mashaallh Alhamdulillah .

Saseen Hausa Novel Complete

Yau mun wayi gari cikin Sallah in da mutane da dama suke zuwa akan maganan littafai na wanda a yanzu haka suke complete . Wasu na zuwa akan siya da kuÉ—in su , wasu kuma na zuwa akan suna tunanin free ne ,wato Littafin Æ™yauta .! Wannan yasa nayi wannan write-up É—in domin masoya na masu sha’awar karanta littafan maman teddy su san cewa duka littattafai na na kuÉ—i ne ( Paid books ) .

 

Sannan kuma under  kar su karanta mun littafi don Allah , wannan RoÆ™o nake yi…Don haka ga masu buÆ™ata ga standard price na ko wanne nan na rubuta a daga Æ™asa . Idan É—aya kake so aÆ™wai na ₦300 aÆ™wai ₦500 aÆ™wai na kuma ₦600 , sannan idan duka kike buÆ™ata zana iya miki sauÆ™i inshallah . Na gode taku dai Ayshatou Mohammed ( Mamanteddy) sai kuma kun jini kun biyo NI a sabon littafi na da zai fita maku nan ba da jimawa ba ,wato Mr HERO…! Shahararre ko daga jin sunan ki kun san tafiyar ta musamman ne , sannan a kullum ina faÉ—a littafi na don Allah under 🔞 kar su karanta , Saboda ba mutunci bane ace yara Æ™anana na karanta littafi ko na soyayya ne kaÉ—ai bare kuma ace abu ga rayuwar Aure don haka yau ina faÉ—a yara kar su karanta mun littafi don Allah, littafai na bana Tatsuniya bane ko salon magana Jari please .

1)Walijaam ₦500

2)Yar Aiki ₦300

3)Siyasata ₦300

4)Se*y Boss ₦500

5)My lady Boss ₦500

6)Yar Waye ₦300

7)Bafullatanan Ruga ₦300

8)Gidan Ƙwarata ₦300

9)Dijama Yar fulani ₦300

10)TaÉ“arah ₦500

11)Ƙwarton manya ₦500

12)Se**ies House ₦600

13)Ƙwaryar Sama ₦300

14)Kawaliya ₦500

15)Bintoto

16)Gidan Zaurawa ₦400

17)Yar maula ₦300

18)Zuma da maÉ—aci ₦300

19)Habibi da’iman

20) The virgin maid ₦500

 

To maman teddy mun ji jawaban ki ta inaaaaaa zamu sanya kudin mu ,don mu ƙwasa wannan ganima haka

 

Kai Tsaye zaku tura kudin ku ta Wannan account number 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank sai kiyi magana dani MMNTEDDY ta Wannan number 08081202932 .

 

To Ni kuma mamanteddy bana using da bank account? .

 

Wannan duka ba damuwa bane ba ,zaki iya turo da katin MTN ta Wannan number nawa 08081202932 ko kiyi VTU transfer Kai tsaye ta Wannan number 09061466409

 

Ga masu viaring suna amfani da sunana Mamanteddy suna karÉ“ar kuÉ—in jama’a duka kuyi ba zan hana ku ba ,amma don Allah ku tuna da ALLAH tare da goben mu  .

 

 

*Mmnteddy

Close Menu