Ad Code

Wai shin minene Ni'ima a jikin Mace?



Ni'ima dai wasu sinadarai ne da suke taruwa wajen jiyar da dadin ma'aurata ko basu cikakken gamsuwa lokacin Saduwa
Alamomin cikakken ni'ima sun hada da:-

1- jinki cikin danshi
2- kisance cikin dumin hq
3- Fitowan ruwa lokacin harka
4- Cikowar gaba da jinki a matse
5- Gamsar da miji da rikicewan sa lokacin xx koda baya sambatu
6- mace mai cikakken ni'ima takan ji sha'awa ita lokaci lokaci.

1- Mace zata rika jinta cikin danshi ko tafiya kike zaki ji santsi santsi a jikinki sannan in kinje fitsari wajen tsarki zaki ga ruwa mai dan yauki ko yauki sosai a haraban hq kina wankowa ko kiga dan alamun shi a pant dinki kuma ruwan zaki ganshi fari kaman ruwa ko ki ganshi ruwan madara it depends da safe period and ovulation period dinki. amma duk ruwan da zaki gani wanda baida yauki wani daban haka ko kaman koko to na cuta ne Dan haka mata ku kula mu san wani kalan ruwa kuke fitar wa daga jikinku Sannan akwai wani ruwa dake fita daga jikin mace wanda ba ni'ima bane kuma ba infection bane.

Alamomin Mace Mai Ni'ima

Nasan zaku ce wani ruwa kenen???

Idan mace suka sha harka da oga da daddare to washegari zata ga sperm din yana dan fita kadan kadan kuma shi baida yauki sosai wasu har sai washegari ma sperm din ke gama fita musamman idan oga yai ambaliyan fresh milk din sosai..kun hasko??

Kila kuna observing haka idan baki lura ki fara sa ido zaki gani.

2- Mace ta kasance cikin dumi alama ne na ni'ima dumin hq mace na tsimakawa matuka wajen gamsar da maigida yana tickling high arousal wajen sex yana taimakawa wajen sa bananan maigida ya kara kauri da tsawo ba'aso cikin hq ya kasance da sanyi yana tsinka ni'ima kuma yana rage kuzarin namiji wajen saduwa ta yanda zaki gane kina da dumin gaba ko hannunki kika dan jingina ta kasan ki zakiji da dumi. idan hq bata da dumi ba zakiji ba.

ABUBUWAN DAKE SA DUMIN HQ
1-Tsarki da ruwan dumi koda yaushe
2-Sa pant akai akai amma banda dare
3- Yawan hade kafan kI in kIna zaune
4-Tsugunno kan rushi ko baki sa komai ba.
5-Lulluba da ko bedspread ne lokacin xxx... Sai kuma nature.

AKWAI ABUBUWA DAKE RAGE DUMIN HQ

1-kaman tsarki da ruwan sanyi
2-Rashin sanya pant
2-Yawan wawan zama
3-Rashin lulluba lokacin harka ko kuma fan ko Ac na kunne
4-Saka yatsa a hq
5-Yawo ba takalmi a tsakar gida
6- Ko infection.

・ GYARAN NONO.
・ GYARAN JIKI.

ALLAH YASA KU AMFANA DA WANNAN TUNATARWA ALLAH KUMA YA KAREMU DAGA CUTUTTUKAN WANNAN ZAMANI
Close Menu