MATSALOLIN MAZAJEN
➻ idan muka fahimci wanna matsala zamu Gina duk wasu magani da zamu kawo insha Allah.
➦ Azzakari maza sun kasu kashi-kashi amma zan yi kokarin kawo maku bayanai akan wasu daga ciki.
Akwai wani malami masanin ilimi jima'i yace azzakari dogo ne kakkaura kuma cikin sa kashi ne
Sannan daga waje yana zagaye ne da fata.
➩ ya kara da cewa shi wanna Zakari baya gajiya da jima'i tare da zuba maniyyi ma'abocin wannan Zakari yakan kai sama da shekaru saba'in ba tare da zakarin nasa yayi rauni ba (70)year.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
➦ shi wannan shi wannan Zakari cikinsa cike yace da jijiyoyi sannan zakaye yake da fata.
Ma'abocin wannan Zakari yana farantwa mata wajen kwanciyar jima'i sai dai yakan fara samun rauni ne daga shekaru (60).
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
➦ sai kuma mafi rauni daga cikinsu ita wannan cikinsa tsoka nama ce sai kuma yan tsirarun jijiyoyi sannan fata da ta rufe shi mafi yawanci mazaje wannan zamani ma'abota irin wannan Zakari sunfi yawa. Sannan shi wannan Zakari ya kan fara samun rauni ne daga shekaru hamshi zuwa kasa(50).
▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇▇
*♖➧・AZZAKARIN DA BAYA TASHI • ➧♖*
Akwai wasu mazaje da azzakari su baya tashi wasu:
➩ HALITTARSU
➩ CIWO
➩ SIHIRI/ASIRI.
In aka nemi magani ana iya samun waraka insha Allah.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*✮✮NEMAN AURE SAI DA ADDU'A MAZA ✮✮*
➻ Mafi yawan abinda yake kawo haka shine saurayi ya kasa abokin hamayyansa wajen Neman aure
Haka yana sanya wanda aka kasan yayi wa angon asiri ya kasa saduwa da matar yana da kyau Inda muna da yawa wurin Neman aure sai da addu'a sannan Inda ka aura addu'a itace magani.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*✿・MATSALAR INZALI /KAWOWA・✿*
✎... SUFFOFIN INZALI MAZA DA MATA.
Yana da kyau idan miji ya biya bukatarsa da matarsa to ya dakata kadan har sai bukatar matar tasa ta biya.
➦ abinda yake damun mu
Domin rashin dakata mata ta biya tata bukatar na iya cutar da ita
Kuma yana iya haifar da tsana a tsakaninku amma kuma idan itace ta rigashi inzali to anso ya sauka daga kanta domin cigaba da jima'i da ita bayan tayi inzali na iya cutar da ita.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*✦・・ ALAMOMIN INZALI MATA・・✦*
➫ alama ta farko miji zai ga gumi ya tsatatsafo mata a goshi.
➫ miji zai ji matarsa ta makalkale shi.
➫ akwai wacce kunya take kamata bata iya hada ido da mijinta.
➫ akwai wadda gabobin suke saki gaba daya.
➫ akwai kuma wacce razana take jin tayi inzali.
➫ akwai wacce take rufe idanunta da hannayenta.
➫ akwai wacce take ture mijinta daga kanta.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
*■・ ALAMOMIN INZALI releasing MAZA・■*
➦ akwai wanda zai saki jikinsa kamar ya mutu.
➦ akwai wanda yake kuka.
➦ akwai wanda yake dukan shimfida da hannunsa.
➦ akwai wanda Yale rungume matarsa kamar ya tsagata.
➦ akwai wanda Yale shure-shure.
➦ akwal wanda. Yake rintse idanusa ya cinje fatar bakinsa.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✮✮••KARIN RUWAN MANIYYI••✮✮
➮ Yawan maniyyi sa sanya ma'aurata su sami dandanon mai gamsarwa a wurin jima'i saboda yake da mahinmanci ma'aurata su cika abinci mai gina jiki da kara lafiya ta yadda zasu samu yai wataccen ruwan maniyyi a jikinsu.
➫ wake da albasa.
•➫ naman kaji da kwai.
•➫ ayaba da lemo.
•➫ gwanda da inibi da dai sauransu.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✯ ••••RASHIN GAMSUWA••• ✯
cikakken✎ azzakari
➻ Idan azzakarin mai gida ya kasance karam
Farjin matarsa kuma ya kasance mai fadi to hakika ma'aurata ba zasu mi jin dadin dandanon jima'insu ba.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✯✯✯ karfin azzakarin✯✯✯
Karfin azzakari na matukar taimakawa ma'aurata ta yadda zasu more dadin dandanon jima'insu ya kamata maigida ya rika kula da lafiyar azzakarin sa sosai
➦ Na kawo wanna ne domin gaba daya matsala zata zama ta wanna ne insha Allah.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✮•• AMFANI DA TAFARNUWA •• ✮
Wanda zakarin sa ba ya tashi sosai ko kuma idan zai kusanci iyali sai ya kwanta ya samu garin.
•➦ kanimfari cikin babban cokali biyu
Ya sami wani Abu da ake kira da turanci TEMPLE INSENCE ya dake ya Debi cikin cokali (3) sai ya sami madarar saniya Kofi biyu ya zuba man tafarnuwa babban cokali hudu ya gauraya sai ya sha Rabin Kofi da rana rabi da yamma rabi da dare rabi da safe idan yayi haka, sai yayi fashin kwana daya sannan ya sake yin haka sau hudu.
Wanna magani duba Islamic center
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
✦・MAGANIN mutuwar mazakuta ・✦
Abu na'im (ra) ya fada a cikin kitabuttibi cewa annabi (saw) ya kasance yana son cinje dabino da man shanu.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀
▻ MAGANIN karfin mazakuta da karfin jiki ▻
An ruwaito daga sayyida Aisha (ra) cewa ita tace annabi (saw) ya kasance yana son haisu kwarai da gaske.
➩" haisu wani abinci ne ake yi da dabino da man shanu da daskararren kindirmo wannan abinci yana kara karfi namiji.
✮ Karfi kuzari ✮
➫• madara tana inganta mazakuta.
━━━━━━━━━━━━━━━━━━━
♜ SAURIN KAWOWA/INZALI ♜
Ga namiji da yake saurin inzali releasing
Ya samu:
➧ cucumber
➧ zuma
Zaki markada cucumber ba tare da kin fere ba sai ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin farji domin yayi sanyi saboda maigida yaji dadin sha.
▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀