Mar'atusalliha Yar uwa daure ki Karanta

πŸ§•MAR-ATUSSALIHAπŸ§•
GROUP πŸ‘ŒπŸŒΉ

🀝🌹ister ki daure ki karanta wannan saqon kikuma yi qoqarin sanar da qawaye da yan uwa, yanada muhimmancingaske musamman dan kiwon lapiyan jiki!!!.✍

πŸ‘ŒπŸŒΉ1- *Ki guji amfani da kashin kadangare, wai yana matsi kasadin, inji masu bayarwa hmm in suka kaiki suka baro mijin ma sakeki zeyi.*πŸ‘Œ
.
:
πŸ‘ŒπŸŒΉ2- ki guji wanke gabanki da lemun tsami, ki guji duk wani abinda ze cutar dake don kar ki lalata rayuwar ki a kan namiji.πŸ‘Œ
:
:
πŸ‘ŒπŸŒΉ3- *ki guji zuqar kankana a sirinji 'syringe' kice zaki matsi dashi wannan rashin kan gado ne ai.*πŸ‘Œ

πŸ‘ŒπŸŒΉ4- Duk abinda kika san zaki amfani dashi karki sake kiyi wanda yake haramun ne. Se kaji ance a rubuta surat ash-shams, duk inda mimun take abude bakinta a saka sunan miji in an gama a wanke da kankana a sha. Wallahi babu abinda ze miki wannan surkullen. Ki kyauta tamaπŸ‘Œ
πŸ‘ŒπŸŒΉ
*mijin ki shine zaki sameshi yanda kike so, ba tare da kin kauce hanya ba. ALLAH ya tsare mana imanin mu*.πŸ‘Œ
:
:
πŸ‘ŒπŸŒΉ5- Adena yin tsugunno da garin lipton *"ganyen shayi"*. Wasu matan sbd lissafi yai masu yawa da sunji lipton yanada wani flavor me qamshi,

πŸ‘ŒπŸŒΉ*sekaji ance ai yanada kyau in akai tsugunno dashi*,πŸ‘Œ alhalin anyi shi ne fa don asha shi, ba don azuba a rufshi ba.πŸ‘ŒπŸŒΉ

*In aka samu wadda ta iya zance ma sekaji tace ai yana matsi, duk abinda mukaji* πŸ‘ŒπŸŒΉmu riqa tunani da kyau a kuma auna da ma'aunin hankali.πŸ‘Œ
:
πŸ‘ŒπŸŒΉ6- Don ALLAH mata mu guji amfani da garin taba wurin tsugunno, mu tuna fa wadanda suke sha ma lalata musu huhu take a baki mafa kenan akasha, inaga keda zaki tsugunna akai ta ratsa duk jikinki? Abinda mata ba mu sani ba, namiji ya jiki a matse bafa shine kawai buqatar shi ba. Jeki ma ace a matsen kike amma duk sanda ya nemeki se ya sha wahala, ko kuma ki zame mishi kamar wani icce toh don ALLAH wannan matsin ki yai amfani?

πŸ‘ŒπŸŒΉ*Ai sedai kawai yai maneji don ba yanda* zeyiπŸ‘Œ
.
πŸ‘ŒπŸŒΉ7- _*ki sani don kin tsugunna akan duddugan rake babu abunda ze miki don naga yanzu anata posting tsugunno akan duddugan rake, a a kisha dai shine maganin, ba wai sekin gama tsotse shi ba kuma ace wai ki busar da shi ki tsugunna*_πŸ‘Œ
.
πŸ‘ŒπŸŒΉ8- *Mata mu guji tsarki da alum yana lalata ki batare da kinsani a yanzu ba*πŸ‘Œ
.
πŸ‘ŒπŸŒΉHaka amfani da kashin kadangare, da kashin jaki mu gujema amfani dasu, indai ba munaso mu zama kamar jakunan bane.πŸ‘ŒπŸŒΉ
.
πŸ‘ŒπŸŒΉ9- Yawaita amfani da gishiri acikin ruwan tsarki yana sallatar da mace, haka amfani da khal tuffa a wurin tsarki yana lalata mace don yayima wurin qarfi.🌹
.
πŸ‘ŒπŸŒΉLemun tsami wallahi mata mu gujema amfani dashi, da kuma kanwa, indai wanke datti kike nema ganyen magarya kadai ya isheki bashi da wani side effects ko so nawa zaki amfani dashi.πŸ‘ŒπŸŒΉ
*Wannan fa shawara ce ga wanda yake ganin tayi mishi dai dai, don kuwa kula da kai yafi ban cigiya*πŸ‘ŒπŸŒΉ
.
.
πŸ‘ŒπŸŒΉ10- Wata sabuwa kuma inji 'yan cha-cha, kunji dai yanda ynz aketa posting muhimmancin sit-birth da tafasasshen kashin akuya , Hmm wallahi mu hankalta' yan uwa kada duniya ta rudemu muyi zuwan banza, mu bamu tsinana kome ba mutuwa tazo ta kwashemu.πŸ‘ŒπŸŒΉ

 πŸ‘ŒπŸŒΉWannan mugun jahilci ne da rashin wayewa, wanda yai wancan rubutun bashi da kowane ilimi a tattare dashi, gashi har yana fadar nan gaba zeyi bayanin muhimmancin kashin bunsuru /taure ga farjin mace, a duk sanda mutum yai rubutu ze wahala ba'a samu wadanda zasuyi abunda ya rubuta ba, shiyasa a kullum mutum ya shuka alkhairi don kar ka zama silar lalacewar wani, da idon ku kunga wata mata da akaita posting al'aurarta wai tayi matsi da kitsen kare, koma dai menene ya ishemu darasi.πŸ‘ŒπŸŒΉ
.
*Ba wai ina tallar rubutuna bane a a, ina roqonku duk wani abu da kuka ga na rubuta wanda be kwanta muku a rai ba kubarshi, kuyi wanda kuka yarda dashi.πŸ‘ŒπŸŒΉ

 πŸ‘ŒπŸŒΉ*Sannan wannan rubutun da muke ba muna nufin kullum kita shan wadannan abubuwan ba, a a, sanda duk kikai ra'ayi, amma in mijinki me siyan wadannan abubuwan ne, ina nufin fruits toh babu wata matsala kisha abunki yanda kike soπŸ‘ŒπŸŒΉπŸ’ƒπŸ½. Don in kun lura duk a kansu muke magana babu wani abu dana taba rubutawa wanda ba sananne ba.πŸ‘ŒπŸŒΉ
.
*Sannan kada ki maida shan magungunan mata kamar wata ibada wacce kullum se kinyi, shiyasa wasu suke qorafin mazan su basa son biya masu buqatar aure, toh sabida ALLAH kullum marece nayi kin dauki abu kinsha, kin matsa na matsawa shikuma ya dawo ya gaji,πŸ‘ŒπŸŒΉ

By✍  Hjy Rukayya Ikon Allah sai kallo πŸ‘€


Previous Post Next Post