pelvic inflammatory disease
Shine.
An infection of the female reproductive organs.
It usually occurs when sexually transmitted bacteria spread from the vagina to the womb (uterus), fallopian tubes or ovaries.
Wannan suna ba sunan cuta daya rak bace, wannan ne yasa ake shan wahala wajen magance wannan matsala ga mata saboda rashin tsayawa agane wace cuta ce ina kuma cutar ta kama a sassan jikin mace. Ayi ta magani amma ba a samun canji ko sauki.
Idan ire iren wadannan cutuka suka tsananta sukan hana haihuwa saboda alaka da wasu sassan jiki masu alaka da daukan ciki da haihuwa.
Mata kawai ke ire iren wadannan cutuka.
Tags:
Lafiya Jari